Recipe: Yummy Plain Moi moi

Delicious, fresh and tasty.

Plain Moi moi.

Plain Moi moi You can have Plain Moi moi using 8 ingredients and 9 steps. Here is how you achieve it.

Ingredients of Plain Moi moi

  1. It's of Wake.
  2. You need of Attarugu.
  3. Prepare of Maggi.
  4. Prepare of Man gyada.
  5. Prepare of Tafarnuwa.
  6. Prepare of Albasa.
  7. Prepare of Gishiri.
  8. Prepare of Ruwa.

Plain Moi moi instructions

  1. Da farko xaki gyara wakenki ki tabbatar bayada tsakuwa ko Kwari sannan ki xubashi cikin turmi ki xuba ruwa kadan ki dakashi Sama Sama har Sai kwalhwarshi ta Rabu da jikinshi.
  2. Sannan ki juyeshi acikin mazubi Mai dan girma ki xuba ruwa ki cire mishi duk kwalhwarshi da ta taru ta kuma taso saman ruwan.ki tabbatar duk kin cire kwalhwarshi baki daya sannan ki wankeshi sosai.
  3. Sannan ki juyeshi acikin mazubi Mai dan girma ki xuba ruwa ki cire mishi duk kwalhwarshi da ta taru ta kuma taso saman ruwan.ki tabbatar duk kin cire kwalhwarshi baki daya sannan ki wankeshi sosai.
  4. Saiki dauko albasa da attarugu ki gyarasu sosai ki yayyanke albasar sannan ki juyesu acikin waken Tareda tafarnuwa sannan ki kai inji aniqasu sosai.
  5. Sannan ki dora ruwa kadan acikin tukunya kan wuta ki xuba wannan kullallar alalar aciki ki Rufe.
  6. Idan aka kawo maki Saiki xuba man gyada aciki ki motse sannan ki dauko magginki da kika daka sosai da dan Gishiri kadan ki juye aciki ki motsesu sosai sannan ki saka ludayi ki bugashi sosai sosai ya bugu sannan ki fara xubawa acikin Leda kina kulluwa.
  7. Sannan ki dora ruwa kadan acikin tukunya kan wuta ki xuba wannan kullallar alalar aciki ki Rufe.
  8. Sannan Idan tayi.xaki iya cinta da Mai da yaji ko kuma da sauce.
  9. Dalilin da yasa ban saka tattasai ba shine saboda tattasai yana sakata karfi.